Millat al-Islam

Chapter 109 · 6 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Al-Kafirun in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Kafirun (773 reciters)

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ ١Ka ce: "Ya kũ kãfirai لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ ٢Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ ٣Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمۡ ٤Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ ٥Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba لَكُمۡ دِينُكُمۡ وَلِيَ دِينِ ٦Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.