Millat al-Islam

Chapter 99 · 8 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Az-Zalzala in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Az-Zalzala (1306 reciters)

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

إِذَا زُلۡزِلَتِ ٱلۡأَرۡضُ زِلۡزَالَهَا ١Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta وَأَخۡرَجَتِ ٱلۡأَرۡضُ أَثۡقَالَهَا ٢Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi وَقَالَ ٱلۡإِنسَٰنُ مَا لَهَا ٣Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta يَوۡمَئِذٍ تُحَدِّثُ أَخۡبَارَهَا ٤A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta بِأَنَّ رَبَّكَ أَوۡحَىٰ لَهَا ٥cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta يَوۡمَئِذٍ يَصۡدُرُ ٱلنَّاسُ أَشۡتَاتًا لِّيُرَوۡاْ أَعۡمَٰلَهُمۡ ٦A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu فَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٍ خَيۡرًا يَرَهُۥ ٧To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi وَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٍ شَرًّا يَرَهُۥ ٨Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.