Millat al-Islam

Chapter 1 · 7 verses · Abubakar Mahmoud Gumi

Surah Al-Fatihah in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Fatihah (1787 reciters)

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ ١Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ٢Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ ٣Mai rahama, Mai jin ƙai مَٰلِكِ يَوۡمِ ٱلدِّينِ ٤Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako إِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ ٥Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa ٱهۡدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلۡمُسۡتَقِيمَ ٦Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمۡتَ عَلَيۡهِمۡ غَيۡرِ ٱلۡمَغۡضُوبِ عَلَيۡهِمۡ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ ٧Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba

Translation: Abubakar Mahmoud Gumi.