Millat al-Islam

Chapter 111 · 5 verses · Abubakar Mahmoud Gumi

Surah Al-Masadd in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Masadd (1253 reciters)
Meccanسورة المسد5 verses

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ ١Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ٢Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra سَيَصۡلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ ٣Zã ya shiga wuta mai hũruwa وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ٤Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta) فِي جِيدِهَا حَبۡلٌ مِّن مَّسَدِۭ ٥A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma)

Translation: Abubakar Mahmoud Gumi.