بِسۡمِ ٱللَّهِٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ ١Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙaiٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِرَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ٢Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittuٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ ٣Mai rahama, Mai jin ƙaiمَٰلِكِ يَوۡمِ ٱلدِّينِ ٤Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamakoإِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ ٥Kai muke bautawa, kuma Kai kadai muke neman taimakonKaٱهۡدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلۡمُسۡتَقِيمَ ٦Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciyaصِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمۡتَ عَلَيۡهِمۡ غَيۡرِ ٱلۡمَغۡضُوبِ عَلَيۡهِمۡ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ ٧Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba