تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ ١Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halakaمَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ٢Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãraسَيَصۡلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ ٣Zã ya shiga wuta mai hũruwaوَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ٤Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta)فِي جِيدِهَا حَبۡلٌ مِّن مَّسَدِۭ٥A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma)