أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ١Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamakoفَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ ٢To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa)وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ ٣Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauciفَوَيۡلٌ لِّلۡمُصَلِّينَ ٤To, bone yã tabbata ga masallataٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ ٥Waɗan da suke masu shagala daga sallar suٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ ٦Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ ٧Kuma suna hana taimako