ملة الإسلام

السورة 82 · 19 آية · Abubakar Mahmoud Gumi

سورة الانفطار باللغة الهوسا

السورة بالعربية مع التفسير استمع إلى سورة الانفطار (1,366 قارئاً)
مكيةسورة الانفطار١٩ آية

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

إِذَا ٱلسَّمَآءُ ٱنفَطَرَتۡ ١Idan sama ta tsãge وَإِذَا ٱلۡكَوَاكِبُ ٱنتَثَرَتۡ ٢Kuma idan taurãri suka wãtse وَإِذَا ٱلۡبِحَارُ فُجِّرَتۡ ٣Kuma idan tẽkuna aka facce su وَإِذَا ٱلۡقُبُورُ بُعۡثِرَتۡ ٤Kuma idan kaburbura aka tõne su عَلِمَتۡ نَفۡسٌ مَّا قَدَّمَتۡ وَأَخَّرَتۡ ٥Rai yã san abin da ya gabatar, da abin da yã jinkirtar يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡإِنسَٰنُ مَا غَرَّكَ بِرَبِّكَ ٱلۡكَرِيمِ ٦Yã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karimci ٱلَّذِي خَلَقَكَ فَسَوَّىٰكَ فَعَدَلَكَ ٧Wanda Ya halitta ka sa'an nan ya daidaitã ka, Ya kuma tsakaitã ka فِيٓ أَيِّ صُورَةٍ مَّا شَآءَ رَكَّبَكَ ٨A cikin kõwace irin sũra Ya so Ya ginã ka a kanta كـَلَّا بَلۡ تُكَذِّبُونَ بِٱلدِّينِ ٩A'aha, bã haka ba, kuna ƙaryatãwa game da sakamako وَإِنَّ عَلَيۡكُمۡ لَحَٰفِظِينَ ١٠Lalle ne, a kanku, haƙiƙa akwai matsara كِرَامًا كَٰتِبِينَ ١١Mãsu daraja, marubũta يَعۡلَمُونَ مَا تَفۡعَلُونَ ١٢Sunã sanin abin da kuke aikatãwa إِنَّ ٱلۡأَبۡرَارَ لَفِي نَعِيمٍ ١٣Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima وَإِنَّ ٱلۡفُجَّارَ لَفِي جَحِيمٍ ١٤Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm يَصۡلَوۡنَهَا يَوۡمَ ٱلدِّينِ ١٥Zã su shigẽ ta a rãnar sakamako وَمَا هُمۡ عَنۡهَا بِغَآئِبِينَ ١٦Bã zã su faku daga gare ta ba وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا يَوۡمُ ٱلدِّينِ ١٧Kuma mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rẽnar sakamako ثُمَّ مَآ أَدۡرَىٰكَ مَا يَوۡمُ ٱلدِّينِ ١٨Sa'an nan, mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rãnar sakamako يَوۡمَ لَا تَمۡلِكُ نَفۡسٌ لِّنَفۡسٍ شَيۡـًٔاۖ وَٱلۡأَمۡرُ يَوۡمَئِذٍ لِّلَّهِ ١٩Rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga Allah (ɗai) yake

الترجمة: Abubakar Mahmoud Gumi.