السورة بالعربية مع التفسير
استمع إلى سورة التين (1,313 قارئاً)
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
وَٱلتِّينِ وَٱلزَّيۡتُونِ ١Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn وَطُورِ سِينِينَ ٢Da Dũr Sĩnĩna وَهَٰذَا ٱلۡبَلَدِ ٱلۡأَمِينِ ٣Da wannan gari amintacce لَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ فِيٓ أَحۡسَنِ تَقۡوِيمٍ ٤Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa ثُمَّ رَدَدۡنَٰهُ أَسۡفَلَ سَٰفِلِينَ ٥Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَلَهُمۡ أَجۡرٌ غَيۡرُ مَمۡنُونٍ ٦Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعۡدُ بِٱلدِّينِ ٧To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma) أَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِأَحۡكَمِ ٱلۡحَٰكِمِينَ ٨Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba
الترجمة: Abubakar Mahmoud Gumi.