Millat al-Islam

Chapter 112 · 4 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Al-Ikhlas in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Ikhlas (1391 reciters)

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ١Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ ٢Allah wanda ake nufin Sa da buƙata لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ ٣Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ ٤Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.