Arabic with tafsir
Listen to Surah Al-Falaq (1299 reciters)
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلۡفَلَقِ ١Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya مِن شَرِّ مَا خَلَقَ ٢Daga sharrin abin da Ya halitta وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ٣Da sharrin dare, idan ya yi duhu وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِي ٱلۡعُقَدِ ٤Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ٥Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada
Translation: Abubakar Mahmood Jummi.