Arabic with tafsir
Listen to Surah Al-Nas (1315 reciters)
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ ١Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne مَلِكِ ٱلنَّاسِ ٢Mamallakin mutane إِلَٰهِ ٱلنَّاسِ ٣Abin bautãwar mutãne مِن شَرِّ ٱلۡوَسۡوَاسِ ٱلۡخَنَّاسِ ٤Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa ٱلَّذِي يُوَسۡوِسُ فِي صُدُورِ ٱلنَّاسِ ٥Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ ٦Daga aljannu da mutane
Translation: Abubakar Mahmood Jummi.