وَٱلضُّحَىٰ ١Inã rantsuwa da hantsiوَٱلَّيۡلِ إِذَا سَجَىٰ ٢Da dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa)مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ ٣Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kabaوَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٌ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ ٤Kuma lalle ta ƙarshe* ce mafi alheri a gare ka daga ta farkoوَلَسَوۡفَ يُعۡطِيكَ رَبُّكَ فَتَرۡضَىٰٓ ٥Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yardaأَلَمۡ يَجِدۡكَ يَتِيمًا فَـَٔاوَىٰ ٦Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõmaوَوَجَدَكَ ضَآلًّا فَهَدَىٰ ٧Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kaiوَوَجَدَكَ عَآئِلًا فَأَغۡنَىٰ ٨Kuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã kaفَأَمَّا ٱلۡيَتِيمَ فَلَا تَقۡهَرۡ ٩Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shiوَأَمَّا ٱلسَّآئِلَ فَلَا تَنۡهَرۡ ١٠Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwaوَأَمَّا بِنِعۡمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثۡ ١١Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya)