أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ ١Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)وَوَضَعۡنَا عَنكَ وِزۡرَكَ ٢Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Asheٱلَّذِيٓ أَنقَضَ ظَهۡرَكَ ٣Wanda ya nauyayi bãyankaوَرَفَعۡنَا لَكَ ذِكۡرَكَ ٤Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonkaفَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا ٥To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙiإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا ٦Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙiفَإِذَا فَرَغۡتَ فَٱنصَبۡ ٧Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah)وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرۡغَب ٨Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi