ملة الإسلام

السورة 100 · 11 آية · Abubakar Mahmood Jummi

سورة العاديات باللغة الهوسا

السورة بالعربية مع التفسير استمع إلى سورة العاديات (1,283 قارئاً)
مكيةسورة العاديات١١ آية

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

وَٱلۡعَٰدِيَٰتِ ضَبۡحًا ١Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki فَٱلۡمُورِيَٰتِ قَدۡحًا ٢Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa فَٱلۡمُغِيرَٰتِ صُبۡحًا ٣Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba فَأَثَرۡنَ بِهِۦ نَقۡعًا ٤Sai su motsar da ƙũra game da shi فَوَسَطۡنَ بِهِۦ جَمۡعًا ٥Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لِرَبِّهِۦ لَكَنُودٌ ٦Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa وَإِنَّهُۥ عَلَىٰ ذَٰلِكَ لَشَهِيدٌ ٧Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa da haka وَإِنَّهُۥ لِحُبِّ ٱلۡخَيۡرِ لَشَدِيدٌ ٨Kuma alle ne ga dũkiya shi mai tsananin so ne ۞ أَفَلَا يَعۡلَمُ إِذَا بُعۡثِرَ مَا فِي ٱلۡقُبُورِ ٩Shin, bã ya da sanin lõkacin da aka tõne abin da yake cikin kaburbura وَحُصِّلَ مَا فِي ٱلصُّدُورِ ١٠Aka bayyana abin da ke cikin zukata إِنَّ رَبَّهُم بِهِمۡ يَوۡمَئِذٍ لَّخَبِيرُۢ ١١Lalle ne Ubangijinsu, game da su a ranar nan Mai ƙididdigewa ne

الترجمة: Abubakar Mahmood Jummi.