ٱلۡقَارِعَةُ ١Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)مَا ٱلۡقَارِعَةُ ٢Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasaوَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡقَارِعَةُ ٣Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasaيَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ ٤Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwaوَتَكُونُ ٱلۡجِبَالُ كَٱلۡعِهۡنِ ٱلۡمَنفُوشِ ٥Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓeفَأَمَّا مَن ثَقُلَتۡ مَوَٰزِينُهُۥ ٦To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyiفَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍ ٧To, shi yana a cikin wata rayuwa yardaddaوَأَمَّا مَنۡ خَفَّتۡ مَوَٰزِينُهُۥ ٨Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi)فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌ ٩To, uwarsa Hãwiya ceوَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا هِيَهۡ ١٠Kuma me ya sanar da kai mece ce itaنَارٌ حَامِيَةُۢ ١١Wata wuta ce mai kuna