ملة الإسلام

السورة 102 · 8 آية · Abubakar Mahmood Jummi

سورة التكاثر باللغة الهوسا

السورة بالعربية مع التفسير استمع إلى سورة التكاثر (1,279 قارئاً)
مكيةسورة التكاثر٨ آية

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَلۡهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ ١Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku) حَتَّىٰ زُرۡتُمُ ٱلۡمَقَابِرَ ٢Har kuka ziyarci kaburbura كـَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ٣A'aha! (Nan gaba) zã ku sani ثُمَّ كـَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ٤Sa'an nan, tabbas, zã ku sani كـَلَّا لَوۡ تَعۡلَمُونَ عِلۡمَ ٱلۡيَقِينِ ٥Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni لَتَرَوُنَّ ٱلۡجَحِيمَ ٦Lalle ne da kuna ganin Jahĩm ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيۡنَ ٱلۡيَقِينِ ٧Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane ثُمَّ لَتُسۡـَٔلُنَّ يَوۡمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ ٨Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku)

الترجمة: Abubakar Mahmood Jummi.