Millat al-Islam

Chapter 93 · 11 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Ad-Dhuha in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Ad-Dhuha (1336 reciters)
Meccanسورة الضحى11 verses

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

وَٱلضُّحَىٰ ١Inã rantsuwa da hantsi وَٱلَّيۡلِ إِذَا سَجَىٰ ٢Da dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa) مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ ٣Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba وَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٌ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ ٤Kuma lalle ta ƙarshe* ce mafi alheri a gare ka daga ta farko وَلَسَوۡفَ يُعۡطِيكَ رَبُّكَ فَتَرۡضَىٰٓ ٥Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda أَلَمۡ يَجِدۡكَ يَتِيمًا فَـَٔاوَىٰ ٦Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma وَوَجَدَكَ ضَآلًّا فَهَدَىٰ ٧Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai وَوَجَدَكَ عَآئِلًا فَأَغۡنَىٰ ٨Kuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka فَأَمَّا ٱلۡيَتِيمَ فَلَا تَقۡهَرۡ ٩Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi وَأَمَّا ٱلسَّآئِلَ فَلَا تَنۡهَرۡ ١٠Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa وَأَمَّا بِنِعۡمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثۡ ١١Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya)

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.