Millat al-Islam

Chapter 103 · 3 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Al-Asr in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Asr (1268 reciters)
Meccanسورة العصر3 verses

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

وَٱلۡعَصۡرِ ١Ina rantsuwa da zãmani إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَفِي خُسۡرٍ ٢Lalle ne mutum yana a cikin hasara إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلۡحَقِّ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلصَّبۡرِ ٣Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara)

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.