أَلۡهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ ١Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku)حَتَّىٰ زُرۡتُمُ ٱلۡمَقَابِرَ ٢Har kuka ziyarci kaburburaكـَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ٣A'aha! (Nan gaba) zã ku saniثُمَّ كـَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ٤Sa'an nan, tabbas, zã ku saniكـَلَّا لَوۡ تَعۡلَمُونَ عِلۡمَ ٱلۡيَقِينِ ٥Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩniلَتَرَوُنَّ ٱلۡجَحِيمَ ٦Lalle ne da kuna ganin Jahĩmثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيۡنَ ٱلۡيَقِينِ ٧Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyaneثُمَّ لَتُسۡـَٔلُنَّ يَوۡمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ ٨Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku)