Millat al-Islam

Chapter 107 · 7 verses · Abubakar Mahmood Jummi

Surah Al-Ma'un in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Ma'un (826 reciters)

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ١Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako فَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ ٢To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa) وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ ٣Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci فَوَيۡلٌ لِّلۡمُصَلِّينَ ٤To, bone yã tabbata ga masallata ٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ ٥Waɗan da suke masu shagala daga sallar su ٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ ٦Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu) وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ ٧Kuma suna hana taimako

Translation: Abubakar Mahmood Jummi.