أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ١Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamakoفَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ ٢To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa)وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ ٣Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauciفَوَيۡلٌ لِّلۡمُصَلِّينَ ٤To, bone yã tabbata ga masallataٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ ٥Waɗanda suke masu shagala daga sallarsuٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ ٦Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ ٧Kuma suna hana taimako