لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ ١Sabõda sãbon kuraishawaإِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ ٢Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazaraفَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ ٣Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah)ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ٤wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro