Millat al-Islam

Chapter 105 · 5 verses · Abubakar Mahmoud Gumi

Surah Al-Fil in Hausa

Arabic with tafsir Listen to Surah Al-Fil (851 reciters)
Meccanسورة الفيل5 verses

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ ١Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba أَلَمۡ يَجۡعَلۡ كَيۡدَهُمۡ فِي تَضۡلِيلٍ ٢Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba وَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ ٣Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a تَرۡمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ ٤Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta فَجَعَلَهُمۡ كَعَصۡفٍ مَّأۡكُولِۭ ٥Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye

Translation: Abubakar Mahmoud Gumi.