أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ ١Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa* baأَلَمۡ يَجۡعَلۡ كَيۡدَهُمۡ فِي تَضۡلِيلٍ ٢Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata baوَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ ٣Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'aتَرۡمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ ٤Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wutaفَجَعَلَهُمۡ كَعَصۡفٍ مَّأۡكُولِۭ٥Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye