لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ ١Sabõda sãbon ¡uraishawaإِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ ٢Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazaraفَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ ٣Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah)ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ٤wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro